Jump to content

Angola

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
biki a kasar angola
Tutar Angola.
kasar Angola
wasu mutanen Angola kenan a gidan rawa
Makiyayan angola
cikin birnin angola
biki a angola
Taswirar angola
taswirar angola

Angola (lafazi: /angola/) ko Jamhuriyar Angola,Ta kasan ce kasa ce, da take cikin nahiyar Afirka. Angola tana da yawan fili kimanin kilomita murabba'i 1,246,700. Angola tana da yawan jama'a kimanin 25,789,024, bisa ga jimillar qidayan, 2014. Angola tana da iyaka da Jamhuriyar Kwango, da Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango, da Namibiya, kuma da Zambiya. Babban birnin Angola, Luanda ne.

Jami'ar angola
stam din angola

Shugaban kasar Angola João Manuel Gonçalves Lourenço ; mataimakin shugaban kasar Bornito de Sousa ne.

João Lourenço shugaban kasar mai ci

Angola ta samu yancin kanta a shekara ta 1975, daga Portugal.

wasu daga cikin makaman da angota tayi yaki dasu kenan
manyan titunan angola
tutar angola
angola map
Mapa ya bizunga ya Angola
Mapa ya bizunga ya Angola
  1. Bengo
  2. Bengela
  3. cutar yellow fever a angola
    Biye
  4. Kabinda
  5. Kuando Kubango
  6. Kuanza Node
  7. Kuanza Sudi
  8. Kunene
  9. Wambu
  10. ąąĄĄĄĄWila
  11. Luanda
  12. Lunda Node
  13. Lunda Sudi
  14. Malanzi
  15. Musiku
  16. Namibe
  17. Wizi
  18. Nzadi

Wikimedia Commons on Angola


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe