Luanda

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Luanda.

Luanda birni ne, da ke a ƙasar Angola. Ita ce babban birnin Angola. Luanda tana da yawan jama'a 6,945,386, bisa ga ƙidayar 2014. An gina birnin Luanda a shekara ta 1575.