Afirka ta Tsakiya (yanki)
Jump to navigation
Jump to search
Tsakiyayar afrika yanki ne da kee a tsakiyar nahiyar Afrika wanda ya haɗa da ƙasashe kamar haka: burundi, Afrika ta Tsakiya, Kwango (JK), Cadi, Kamaru, Ginen Ekweita, Gabon, Rwanda da Sao Tome da Prinsipe.