Sudan
Jump to navigation
Jump to search
| |||||
Lavar kenedhlek: Al-Nasr Lana (Arabek: Victory is Ours) | |||||
![]() | |||||
baban birne | Khartoum | ||||
birne mafe girma | Omdurman | ||||
shugaban kasa | Omar Hasan Ahmad al-Bashir | ||||
makaimakin shugaban kasa | Salva Kiir | ||||
fadin kasa | 1,886,068 km² | ||||
yawan mutane (2015) ruwa |
40,235,000 a drigoryon 21 triger/km² | ||||
wurin da mutane suke da zama | 16 km² | ||||
samu incin kasa | 01 janair 1956 | ||||
kudin kasa | paon Soudanse | ||||
banbancin lukace | UTC +3 | ||||
qasidar kasa | Nahnu Jund Allah Jund Al-watan (Arabek: We Are the Army of God and of Our Land) | ||||
lambar yanar gizo | .sd | ||||
lambar wayar taraho ta kasa da kasa | +249 |
Kasar Sudan tana daya daga cikin kasashen yankin arewa maso gabacin Afrika tanada iyaka da kasashe tara. Daga arewacin kasar Misra, daga gabashi Eritrea da Ethiopia, daga kudanci Kenya da Uganda, daga kudu maso gabas congo da jamhoriyar Afrika ta tsakiya, daga yammaci Chadi, daga arewa maso yammaci Libya kuma kasace da take bin Adinin Musulunci.
Kanun bayannai
Yaren kasa[gyara sashe | Gyara masomin]
Sudan nada harsuna fiye da dari biyar, amma harshen dayafi shahara itace harshen larabci wadda kowa da kowa yake jinsa, kuma itace yaren Kasar.
Yaren Dinka itace ta biyu a yawan masu amfani da ita bayan larabci.
Hausa shine na uku wurin yawan a duk fadin kasar
Nuba shine na hudu
Shulukda soran so .
Wuraren yawon bode ido[gyara sashe | Gyara masomin]
- Gidan tarihi na kasar
- Duwatsun Darfour { Jabal Mara}
- Birnin Kasala yawancinsu Hausawa ne suke zaune { Jibal Tutil }
- Kidan kallon namomen jije a birnin Dindir.
Yankunan kasar[gyara sashe | Gyara masomin]
Sudan nada yankuna ashirin da shida sune:-
- Yankin Arewacin Darfur
- Kudancin Darfour
- Yamacin Darfour
- Jazeera
- Blue nile
- Sinar
- white Nile
- Elbuhairat
- Arewacin Bahar Algazal
- Yammacin Bahar Elgazal
- Warab
- Elestuwaiya ta tsakiya
- Elestuwaiya ta yamma
- Elestuwaiya ta gabas
- Kasala
- Elgadarif
- Elbahar elahamar
- Alhartoum
- Arewacin kurdufa
- kudancin kurdufan
- Yammacin kurdufan
- Arewa
- Bahar alNile
- Jon Gale
- Alwahda
- Aali alinle
Shugabanin Sudan bayan samun 'Yanci[gyara sashe | Gyara masomin]
Ƙasashen Afirka |
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe |