Gabas ta Tsakiya
![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
![]() | |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 371,000,000 (2010) | ||||
• Yawan mutane | 50.87 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na |
Middle East and North Africa (en) ![]() | ||||
Yawan fili | 7,293,609 km² | ||||
Sun raba iyaka da |
| ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | aljazeera.com… |


Gabas ta Tsakiya, ko Yammacin Asiya da Misira, yanki ne na ƙasa da rukunin ƙasashe a Kudu maso Yammacin Asiya da Arewacin Afirka . A yau, mutane galibi suna kiran waɗannan ƙasashe "Gabas ta Tsakiya" tun da suna cikin Gabashin Bahar Rum ko yamma na Asiya ta Tsakiya .
Wani lokaci, mutane suna haɗawa da ƙasashe a Arewacin Afirka da kuma Kudancin tsakiyar Asiya a matsayin ɓangare na Babban Gabas ta Tsakiya .
wayewar farko ta fara a cikin a gabas ta tsakiya. Waɗannan su ne Sumer, Babila da Assuriya a yankin da ake kira Mesofotamiya, da Tsohuwar Masar . Addinai uku na Ibrahimiyya waɗanda suka yi imani da Allah daya suma sun fito daga Gabas ta Tsakiya. Addinin yahudanci da kiristanci sun fara ne a Isra’ila ta da kuma addinin Islama ya fara ne daga Larabawa .
A yau, Gabas ta Tsakiya tana da mahimmanci saboda yawancin man fetur da wasu ƙasashe ke amfani da shi daga nan yake. Hakanan akwai dalilai da yawa da ke ɗaukar hankalin duniya kan yanki irin na yaƙe-yaƙe, kamar rikici tsakanin Sunni da Shia, rikicin Isra’ila da Falasɗinu, da yakin basasar Siriya .