Daular Larabawa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search

Hadaddiyar Daular Larabawa, Kasa ce da ta shahara a fanni kasuwanci a duniya, tana daya daga cikin kasashen duniya da suka tattara abubuwan more rayuwa, inda ginin dayafi kowane gini tsawo a duniya yake a kasar wato Burj alKhalifa. Daga cikin shahararrun biranen dake kasar akwai Dubai, birnin jinkan Dan Adam, Sharja, dadai sauransu.