Abu Dhabi (birni)
Jump to navigation
Jump to search
Abu Dhabi (birni)
sunan hukuma | ابوظبي ![]() |
---|---|
native label | ابوظبي ![]() |
demonym | Abu Dhabian, Abudabiano ![]() |
ƙasa | Taraiyar larabawa ![]() |
babban birnin | Taraiyar larabawa, Abu Dhabi Emirate ![]() |
located in the administrative territorial entity | Abu Dhabi Emirate ![]() |
located in or next to body of water | Persian Gulf ![]() |
coordinate location | 24°28′41″N 54°22′7″E ![]() |
shugaban gwamnati | Khalifa bin Zayed Al Nahyan ![]() |
located in time zone | UTC+04:00 ![]() |
official website | http://www.abudhabi.ae/ ![]() |
local dialing code | 00971 ![]() |
Dewey Decimal Classification | ![]() |
Abu Dhabi, da Larabci أَبُو ظَبِي, birni ne dake a masarautar Abu Dhabi, a ƙasar Hadaddiyar Daular Larabawa. Shi ne babban birnin masarautar Abu Dhabi kuma da babban birnin Hadaddiyar Daular Larabawa. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2018, akwai jimilar mutane 1,450,000. An gina birnin Abu Dhabi a ƙarshen karni na sha takwas bayan haifuwan annabi Issa.
Wannan ƙasida guntu ne: yana buƙatar a inganta shi, kuna iya gyarashi.