Saudi Arebiya
![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
المملكة العربية السعودية (ar) | |||||
|
|||||
| |||||
| |||||
Take |
National Anthem of Saudi Arabia (en) ![]() | ||||
| |||||
| |||||
Kirari | «Shahada» | ||||
Official symbol (en) ![]() |
Falco (en) ![]() | ||||
Suna saboda |
Saud I (en) ![]() | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Riyadh | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 33,000,000 (2018) | ||||
• Yawan mutane | 14.67 mazaunan/km² | ||||
Home (en) ![]() | 4,643,151 (2010) | ||||
Harshen gwamnati | Larabci | ||||
Addini | Musulunci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Gabas ta tsakiya da Yammacin Asiya | ||||
Yawan fili | 2,250,000 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku |
Persian Gulf (en) ![]() ![]() ![]() | ||||
Wuri mafi tsayi |
Jabal Sawda (en) ![]() | ||||
Wuri mafi ƙasa |
Red Sea (en) ![]() | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi |
Kingdom of Nejd and Hejaz (en) ![]() | ||||
Founded by (en) ![]() |
Founding Leaders of Saudi Arabia (en) ![]() | ||||
Ƙirƙira |
622: Ƴantacciyar ƙasa Khulafa'hur-Rashidun 1447: Historical country (en) ![]() ![]() ![]() 1727: Dynasty (en) ![]() ![]() | ||||
Muhimman sha'ani |
| ||||
Ranakun huta |
Sallar Idi Karama (1 Shawwal (en) ![]() Sallar Idi Babba (10 Dhu al-Hijjah (en) ![]() Saudi national day (en) ![]() ![]() | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati |
absolute monarchy (en) ![]() | ||||
Majalisar zartarwa |
Council of Ministers of Saudi Arabia (en) ![]() | ||||
Gangar majalisa |
Prime Minister of Saudi Arabia (en) ![]() | ||||
• Prime Minister of Saudi Arabia (en) ![]() |
Salman of Saudi Arabia (en) ![]() | ||||
Majalisar shariar ƙoli |
Supreme Judicial Council of Saudi Arabia (en) ![]() | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) ![]() | 683,827,144,288.54 US$ (2017) | ||||
Nominal GDP per capita (en) ![]() | 20,849 US$ (2017) | ||||
Kuɗi |
Saudi riyal (en) ![]() | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+03:00 (en) ![]() | ||||
Suna ta yanar gizo |
.sa (en) ![]() | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +966 | ||||
Lambar taimakon gaggawa |
*#06#, 911 (en) ![]() ![]() ![]() | ||||
Lambar ƙasa | SA | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | saudi.gov.sa |
Saudi Arebiya ko Saudiyya wata babbar kasa ce dake nahiyar gabas ta tsakiya a Duniya. kasar saudiya ta kasance ne a nahiyar Asiya ko kuma yankin da ake kira da gabas ta tsakiya. Kasar saudiya ta kasance fitacciyar kasa a duniya musamman ta bangaren addini, kasantuwar addinin musulunci yazo ne ta Annabin dayake a wannan yanki, hakama a tattalin arziki Allah ya azurceta da dimbin arzikin ma'adinai musamman arzikin man fetur da irin su zinari da gwala-gwalai, ta kasance itace kasar datafi kowacce kasa arzikin man fetur. Lallai kasar saudiya ta kasance kasa ce mai yawan Sahara. kasace mai matukar kyawu sannan Allah ya azurtata da kyawawan bishiyoyi musamman Dabino da Inabi. Kasar saudiya kasace ta Larabawa, Larabci shine yaren kasar. [1]
Addini[gyara sashe | Gyara masomin]
Kasar saudiya kasa ce ta musulunci, wanda a cikinta ne aka aiko annabin karshe, wato Annabi Muhammad(tsira da amincin Allah su tabbata garesa). Duk shekara miliyoyin Mutane ne suke kai ziyara kasar daga kasashen duniya daban-daban domin aikin hajji mai alfarma.
Asiya | |||
Kazakystan • Kyrgystan • Tajikistan • Turkmenistan • Uzbekistan |
Sin • Japan • Mangolia • Koriya ta Arewa • Koriya ta Kudu • Jamhuriyar Sin | ||
Armeniya • Azerbaijan • Baharain • Georgia • Irak • Isra'ila • Jordan • Kuwait • Lebanon • Oman • Qatar • Saudiyya • Siriya • Turkiya • Taraiyar larabawa • Falasdinu • Yemen | Brunei • Kambodiya • Indonesiya • Laos • Maleziya • Myanmar • Filipin • Singafora • Thailand • Timor-Leste • Vietnam | ||
Afghanistan • Bangladash • Bhutan • Indiya • Iran • Maldives • Nepal • Pakistan • Sri Lanka |