Saudi riyal
Appearance
Saudi riyal | |
---|---|
kuɗi da rial / riyal (en) | |
Bayanai | |
Ƙasa | Saudi Arebiya |
Applies to jurisdiction (en) | Saudi Arebiya |
Currency symbol description (en) | ﷼ |
Central bank/issuer (en) | Babban Bankin Saudiyya |
Lokacin farawa | 1935 |
Unit symbol (en) | SR |
Amfani wajen | Saudi Arebiya |
Subdivision of this unit (en) | Saudi halal (en) |
Riyal shi ne kuɗin hukuma da ake amfani da shi a Saudi Arabia . Sunan a gajere shine SR ( Larabci: ر.س ). A Riyal ne zuwa kashi 100 halala ( Larabci: هللة ). Riyal ita ce kuɗin Saudiyya tun lokacin da Saudiyya ta zama ƙasa. Ya kasance kuɗin Hejaz ne kafin Saudi Arabiya ta kasance ƙasa.
Akwai 5, 10, 25, 50 da kuma 100 halala tsabar kudi . da takardun kudi na riyal guda 1, 5, 10, 20, 50, 100, da 500.
Darajar musayar kudi
[gyara sashe | gyara masomin]Riyal an kayyade ya zama daidai da dalar Amurka 0.266667. [1] [2]
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Kwandala na kasar a can baya
-
Riyal 10