Dabino

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search

Dabino itaciya ce dake fidda ya'ya kanana masu zaki su ake kira da yayan dabino, bishayar dabino tana daga cikin jinsin bishiyoyine kamar bishiyoyin kwa-kwa mai ruwa da ta kwakwan manja. Kuma dabino bishiya ce mai ɗinbin tarihi Dabino yanada muhimmanci sosai a jikin dan Adam [1] wato ana amfani dashi sosai don ƙara lafiya don kuwa yana ƙunshe da sinadaran gina niki[2] Yana Kuma kashe ƙwayoyin cuta kamar kansa da sauran su. Amfanin dabino basa ƙirguwa. Musulmi kanyi amfani da dabino a lokacin Azumi don buɗa baki don koyi da fiyayyen halittu (S A W) don kuwa har cikin Alqur'ani mai girma Allah maɗaukakin sarki ya ambaci dabino sau da yawa[3] don Kuma ƙarin bayani duba[4]

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]