Manja
Appearance
| Manja | |
|---|---|
|
cooking oil (en) | |
|
| |
| Tarihi | |
| Mai tsarawa |
Elaeis guineensis (mul) |





Manja wani mai ne wanda ake samun shi daga bishiyan kwa-kwa, amma fa ita bishiyar kwa-kwar kala-kala ce, akwai ta ci da ta manja, to anan kwakwa manja muke magana. Manja shima abu ne mai amfani a cikin jikin dan Adam[1].
Magani
[gyara sashe | gyara masomin]Yana maganin cutuka iri-iri. Ana kuma yin miya da manja, da girka shinkafa mafi akasarin. Ana yawan yin girki da manja, anfi yin amfani da manja a miya musamman da miyar kubewa da kuma Miyar kuka. Galibi ana samun manja ne a kudancin Najeriya dan canne suke da bishiyoyin kwa-kwa da yawa.[2]



Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ https://m.facebook.com/DonBunkasaNahiyarAfrica/posts/163024385289829
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2021-04-12. Retrieved 2021-04-12.