Khulafa'hur-Rashidun

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search

Khula'hur-Rashidun (a Larabci, Khilafa-al-Raahidah آلخلافة ألراشدة) Sune Kalifofin farko guda hudu ko kuma magada na jagorancin Daular Musulunci tun bayan Wafatin fiyayye halitta Annabi Muhammad (s.a.w) a shekara ta 632M wato 11H. Khulafa'ar-Raahidun sune sukayi shugabancin Daular Musulunci daga 632-661M. Musulmai mabiya Sunnah wato Sunni Islam ne ke kiran su da sunan Khulafa'hur-Rashidun, amma a bangaren mabiya Shi'a wannan kalmar bata amfani domin kuwa sun hakikance da Kalifofin ukun farko kafin Sayyadina Ali sunyi kwace ne, kuma basa ganin su da girmamawa.

Khulafa'hur-Rashidun sunyi kalifanci ne na shekara 25

Taswirar daular Khulafa'hur-Rashidun

Bayan Wafati sa (s.a.w) ne sahabban sa suka fara tattaunawa game da ko wanene zai gaje shi wajen jagorancin musulmai a yayinda sukuma iyalan gidansa suna can suna shirya Janazar sa. Sayyadina Umar da Abu Ubaidullah ibn al-jarrah suka nuna mubaya'ar su ga Sayyadina Abubakar,

Tarihin

Tarihin Khulafa'hur-Rashidun[gyarawa | Gyara masomin]

Map of expansion of Caliphate.svg