Khalifofi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Khalifofi
form of government, designation for an administrative territorial entity
subclass ofIslamic state, realm Gyara
office held by head of governmentcaliph Gyara

Khalifofi asali kalmar larabci ce, kalman tana nufin Wakilci , Amma ma'ananta a addinance shine, wadanda suke wakiltan ko shugabantan Al'umar Musulunci tin daga ranan da Annabi ya rasu har yau. Khalifan Farko a musulunci shine Abubakar. Akwai khalifanci iri-iri masu yawa kamar haka.

Nau'in Khalifofi[gyara sashe | Gyara masomin]

Khalifofin Farko[gyara sashe | Gyara masomin]

  • Khalifofi shiryayyu (632–661) sune wanda Annabi ya ambata cewa zasu wakilci Annabtakar sa. sune kamar haka:-
  1. Abubakar babban Abokin Annabi, sirikin sa, kuma wanda yafi so.
  2. Umar Abokin Annabi kuma sirikin Annabi.
  3. Usman Abokin Annabi kuma sirikin sa.
  4. Aliyu Dan'uwan Annabi kuma sirikin sa.

Khalifofi na biyu[gyara sashe | Gyara masomin]

Khalifofi na uku[gyara sashe | Gyara masomin]

Khalifofi na hudu[gyara sashe | Gyara masomin]

Sauran Khalifofi[gyara sashe | Gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

  • Arnold, T. W. (1993). "Khalīfa". In Houtsma, M. Th. E.J. Brill's First Encyclopaedia of Islam, 1913–1936. Volume IV. Leiden: BRILL. pp. 881–885. ISBN 978-90-04-09790-2. Retrieved 23 July 2010.  Unknown parameter |title-link= ignored (help)