Abubakar
![]() | |||
---|---|---|---|
![]() | |||
8 ga Yuni, 632 - 22 ga Augusta, 634 ← Muhammad - Sayyadina Umar → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Makkah, 27 Oktoba 573 | ||
ƙungiyar ƙabila |
Larabawa Ƙuraishawa Banu Taym (en) ![]() | ||
Mutuwa | Madinah, 23 ga Augusta, 634 (Gregorian) | ||
Makwanci | Masallacin Annabi | ||
Yan'uwa | |||
Mahaifi | Abu Quhafa | ||
Mahaifiya | Salma Umm-ul-Khair | ||
Abokiyar zama |
Qutaylah bint Abd-al-Uzza (en) ![]() Habiba bint Kharija (en) ![]() Umm Rummān Zaynab bint ‘Āmir (en) ![]() Asma bint Umays (en) ![]() | ||
Yara | |||
Karatu | |||
Harsuna | Larabci | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa da ɗan kasuwa | ||
Aikin soja | |||
Ya faɗaci | Yaƙin Uhudu | ||
Imani | |||
Addini | Musulunci |
![]() |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
![]() |
Abū Bakr aṣ-Ṣiddīq ‘Abdallāh bin Abī Quḥāfah (Larabci: أبو بكر الصديق عبد الله بن أبي قحافة; Ya rayu daga shekara ta 573 CE zuwa 23 Augustan shekarar 634 CE), An haife shi a 27 ga watan Octoban shekara ta 573, a garin Makkah, Kasar Saudiya.Ya rasu a 23 ga watan Augusta shekara ta 634, a garin Madina Anfi sanin sa da Abu Bakr, Ya kasance Babban Sahabi kuma Sirikin Manzon Allah ne, Annabi Muhammad tsira da aminci su tabbata a gareshi. Abu Bakar shi ne mutum na farko daya musulunta wanda badaga cikin dangin manzon Allah yake ba, Abu Bakr ya kasance mai bayar da ga Manzon Allah yayin rayuwarsa.
Abu Bakr أبو بكر Al-Siddiq
Amir al-Mu'mineenn Lokaci Khalifancinsa 8 Yuni 632 zuwa 23 Augusta 634 Shine Kahlifa na farko da aka Samar akan wanda zai jagoranci musulmai bayan rasuwar Manzon Allah. Anbirne shi a masallacin Manzon Allah, Madinah. Matansa: Qutaylah bint Abd-al-Uzza (sun rabu) Umm Rumān Asma bint Umais Habibah bint Kharijah
Yaransa Maza: Abdullah ibn Abi Bakr Abdul-Rahman ibn Abi Bakr Muhammad ibn Abi Bakr Yaransa Mata: Asma bint Abi Bakr Aisha Umm Khultum bint Abi Bakr Cikakken suna: (Abū Bakr) Abdullāh bin Abī Quḥāfa (عبد الله بن أبي قحافة (أبو بكر Mahaifinsa: Uthman Abu Quhafa Mahaifiyarsa: Salma Umm-ul-Khair Yan'uwansa maza: Mu'taq Utaiq Quhafah ibn Uthman Yan'uwansa mata: Fadra Qareeba Umme-e-Aamer Kabila: Quraysh (Banu Taym) Zuri'arsu: Siddiqui Addini: Islamah Sana'arsa: Kasuwanci, yayi Khalifanci na tsawon shekara b