Yaƙin Badar
![]() | ||||
| ||||
Iri | faɗa | |||
---|---|---|---|---|
Bangare na | Musulmi | |||
Kwanan watan kalanda |
13 ga Maris, 624 (Gregorian) (17 Ramadan (en) ![]() ![]() | |||
Wuri |
Badr (en) ![]() | |||
Participant (en) ![]() |
Badar Shi ne Yaki na farko da Annabi Muhammad S.A.W da Sahabbansa suka fara yi a tarihin Musulunci, duk wadanda suka halacci yakin an gafarta musu. Musulmai a yakin suna da karanci kasancewar ba su wuce su 300 da wani abu ba, amman a haka Allah ya taimakesu har suka yi galaba akan kafirai.