Jump to content

Saudi Arebiya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Saudiya)
Saudi Arebiya
المملكة العربية السعودية (ar)
السعودية (ar)
Kerajaan Arab Saudi (ms)
Arab Saudi (ms)
Kingdom of Saudi Arabia (en)
Saudi Arabia (en)
Tutar Saudi Arabia Tambarin Saudi Arabia
Tutar Saudi Arabia Tambarin Saudi Arabia


TakeWaƙar Ƙasa ta Saudi Arabia

Kirari«Shahada»
Official symbol (en) FassaraFalco (mul) Fassara
Suna sabodaSaud I (en) Fassara
Wuri
Map
 23°43′00″N 44°07′00″E / 23.71667°N 44.11667°E / 23.71667; 44.11667
Territory claimed by (en) FassaraLua error a mw.lua, layi na 656: invalid value (nil) at index 1 in table for 'concat'.

Babban birniRiyadh
Yawan mutane
Faɗi33,000,000 (2018)
• Yawan mutane14.67 mazaunan/km²
Home (en) Fassara4,643,151 (2010)
Demonym (en) FassaraLua error a mw.lua, layi na 656: invalid value (nil) at index 1 in table for 'concat'.
Harshen gwamnatiLarabci
AddiniMusulunci
Labarin ƙasa
Bangare naGabas ta tsakiya, Yammacin Asiya, Arab states of the Persian Gulf (en) Fassara da Arab world (en) Fassara
Yawan fili2,250,000 km²
Wuri a ina ko kusa da wace tekuPersian Gulf (en) Fassara, Red Sea da Gulf of Aqaba (mul) Fassara
Wuri mafi tsayiJabal Sawda (en) Fassara (3,015 m)
Wuri mafi ƙasaRed Sea (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
MabiyiKingdom of Nejd and Hejaz (en) Fassara
Wanda ya samarFounding Leaders of Saudi Arabia (en) Fassara
Ƙirƙira 622:  Ƴantacciyar ƙasa Khulafa'hur-Rashidun
1447:  Historical country (en) Fassara ↔ Hereditary monarchy (en) Fassara Emirate of Diriyah (en) Fassara
1727:  Daular ↔ House of Saud (en) Fassara
Muhimman sha'ani
Ranakun huta
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnatiabsolute monarchy (en) Fassara, islamic theocracy (en) Fassara da sarauta
Majalisar zartarwaCouncil of Ministers of Saudi Arabia (en) Fassara
Gangar majalisaGovernment of Saudi Arabia (en) Fassara
• Prime Minister of Saudi Arabia (en) FassaraSalman bin Abdulaziz Al Saud (23 ga Janairu, 2015)
Majalisar shariar ƙoliMajalisar Shari'a ta Saudi Arabia
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara868,585,871,465 $ (2021)
KuɗiSaudi riyal
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+03:00 (mul) Fassara
Asia/Riyadh (mul) Fassara
Suna ta yanar gizo.sa (mul) Fassara da AlSaudiah (mul) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho+966
Lambar taimakon gaggawa*#06#, 911 (en) Fassara, 999 (en) Fassara da 911 (en) Fassara
Lambar ƙasaSA
Wasu abun

Yanar gizosaudi.gov.sa
Masu sarautar saudiya
Yarima Named bin Abdullahi bin Saudi bin xudeyr na saudiyya kenan
saudi

Saudi Arebiya ko Saudiyya: ƙasa ce da take nahiyar Gabas ta Tsakiya a Duniya.

Ƙasar Saudiya ta kasance ne a nahiyar Asiya, ta kuma kasance fitacciyar ƙasa a duniya musamman ta ɓangaren addinin musulunci, kasantuwar addinin musulunci ya zo ne ta hannun Annabi Muhammad (S. A. W) da yake a wannan yanki, hakama a tattalin arziki, Allah ya azurta ƙasar da ɗinbin arziki da ma'adinai musamman arzikin man fetur. Ƙasar Saudiyya ta kasance ita ce ƙasar da ta fi kowacce ƙasa arzikin man fetur a faɗin Duniya. Lallai ƙasar Saudiya ta kasance ƙasa ce wacce take da Sahara.

Ƙasar na da mafi yawan bishiyoyin Dabino, kuma su kan noma alkama da Inabi kuma suna ɗaya daga cikin manyan ƙasashe wurin noman gyaɗar itacen Almond wanda ake mai na gashi, da kuma Madaran Almond, haka kuma kasar Saudiya na noman itacen zaitun watu Olive a turanchi da kuma sauran su. Harshen yan kasar ta kasance Larabci, wanda shine yaren kasar, kuma musulmai daga sassa daban daban na duniya sukan je domin su aiwatar da ibadun su a kasar, kamar aikin Hajji da Umra. [1]

Saudiya kasa ce mai tsarki kuma baya hallata mutum yaje yayi abun da yaga dama ciki suna da dokoki da tsare-tsaren su ba kamar sauran ƙasashe ba.[2]

saudi mecca
tutar saudi
tutar saudi
saudi, oman
manunin saudi

[3]

kaaba mosque
Dakin ka'aba na garin Makkah mai Alfarma
Musulmai masu aikin hajji a masallaci a kasar saudiyya

Kasar saudiya kasa ce ta musulunci, wanda a cikinta ne aka aiko annabin karshe, wato Annabi Muhammad(tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi). Duk shekara miliyoyin Mutane ne suke kai ziyara kasar daga kasashen duniya daban-daban domin aikin hajji mai alfarma da Umrah. Haka kuma kasar Saudiya Arabiya ba a barta a baya ba wurin fannin tsaro ya kasance 23 cikin 145 daga cikin kasashen da aka yi la'akari da su wurin gwajin. karfin sojoji ta duniya na shekara-shekara. Kuma kasar Saudi Arabiya na daya daga chikin manya manyan kasashen dake fitar da danyen mai. Kuma suna chikin Kungiyar Kasashe Masu Fitar da Man Fetur Watu OPEC.

  1. ↑ https://www.britannica.com/place/Saudi-Arabia
  2. ↑
    1. wiki4agile
  3. ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2018-12-26. Retrieved 2020-02-27.
Asiya    

Kasashen tsakiyar Asiya l

Kazakystan • Kyrgystan • Tajikistan • Turkmenistan • Uzbekistan

Gabashin Asiya

Sin • Japan • Mangolia • Koriya ta Arewa • Koriya ta Kudu • Jamhuriyar Sin

Yammacin Asiya

Armeniya • Azerbaijan • Baharain • Georgia • Irak • Isra'ila • Jordan • Kuwait • Lebanon • Oman • Qatar • Saudiyya • Siriya • Turkiya • Taraiyar larabawa • Falasdinu • Yemen

Kudu maso gabashin Asiya

Brunei • Kambodiya • Indonesiya • Laos • Maleshiya • Myanmar • Filipin • Singafora • Thailand • Timor-Leste • Vietnam

Tsakiya da kudancin Asiya

Afghanistan • Bangladash • Bhutan • Indiya • Iran • Maldives • Nepal • Pakistan • Sri Lanka

Arewacin Asiya

Rasha