Jump to content

Shahada

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Shahada
profession of faith (en) Fassara, kirari da declaration of faith (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na profession of faith (en) Fassara
Bangare na Rukunnan Musulunci
Suna a harshen gida شَهَادَة, لَا إِلٰهَ إِلَّا ٱلله مُحَمَّدٌ رَسُولُ ٱلله da لَا إِلٰهَ إِلَّا ٱلله مُحَمَّدٌ رَسُولُ ٱلله
Suna a Kana シャハーダ
Addini Musulunci
Harshen aiki ko suna Larabci
Depicted by (en) Fassara Islamic flag (en) Fassara
Shahada
kalmar sahada flag

Shahada da Larabci الشهادة, transl|ar|DIN|aš-šahādah, IPA-ar|aʃ.ʃaˈhaːda||as-shahadah.ogg,"Mika wuya") aš-šahādatān; Ana kiransa da Kalimat aš-šahādah, Larabci|كلمة الشهادة, is an Islamic creed, tana ɗaya daga cikin biyar na Rukunnan Musulunci biyar, dake tabbatar da imani ga Allah shi kadai a abin bauta da gaskiyaba. (tawhid) da kuma yarda Manzon Allah Muhammad (S.A.W) , a matsayin Manzon Allah kuma Annabi daga Gareshi. Kalmar Tabbatar da shahada a takaice da Larabci itace:

Larabci: لَا إِلٰهَ إِلَّا ٱلله مُحَمَّدٌ رَسُولُ ٱلله
lā ʾilāha ʾillā llāh muḥammadun rasūlu llāh
laː ʔɪˈlaːha ˈʔɪl.lɑɫˈɫɑː mʊˈħammadʊn raˈsuːlʊlˈɫɑː
Babu abin bautawa da gaskiyaba sai Allah. Kuma Muhammad Manzon Allah (S.A.W) ne wannan kalmar itace babban kafiri da musulmai. [1][2][3][4]
  1. Malise Ruthven (January 2004). Historical Atlas of Islam. Harvard University Press. p. 14. ISBN 978-0-674-01385-8. Archived from the original on 25 September 2015. Retrieved 12 August 2015. Unknown parameter |dead-url= ignored (|url-status= suggested) (help)
  2. Richard C. Martín. Encyclopedia of Islam & the Muslim World. Granite Hill Publishers. p. 723. ISBN 978-0-02-865603-8.[permanent dead link]
  3. Frederick Mathewson Denny (2006). An Introduction to Islam. Pearson Prentice Hall. p. 409. ISBN 978-0-13-183563-4. Archived from the original on 5 August 2018. Retrieved 11 September 2017. Unknown parameter |dead-url= ignored (|url-status= suggested) (help)
  4. Mohammad, Noor (1985). "The Doctrine of Jihad: An Introduction". Journal of Law and Religion. 3 (2): 381–397. doi:10.2307/1051182. JSTOR 1051182.