Sallar Idi ƙarama
Appearance
| |
Suna a harshen gida | (ar) عيد الفطر |
---|---|
Iri |
religious and cultural festive day (en) public holiday (en) Islamic term (en) Islamic holidays (en) |
Bangare na | Islamic holidays (en) |
Rana | 2 Shawwal (en) da 1 Shawwal (en) |
Ƙasa | worldwide (en) |
Addini | Musulunci |
Sallar Azumi, Karamar Sallah , Eid ul Fitr, shi ne bikin na biyu daga bukukuwan da musulmai ke gudanarwa a duk shekara, ɗayan bikin shi nebikin Sallar Idi Babba, tana zuwa ne bayan kammala ibadar Azumi da musulman duniya keyi a duk watan Ramadan, wata na tara (9) daga cikin watannin musulunci a duk shekara.