Shekara

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
shekara
Analemma fishburn.tif
unit of time, unit without standard conversion to SI, UCUM derived unit
subclass oforbital period, time interval Gyara
unit symbola, год, г., год. Gyara
measured physical quantityduration Gyara
maintained by WikiProjectWikiProject Years Gyara

Shekara da turanci year, shekara itace tsawon kwanaki dari uku da sittin da biyar (365) dake zagayowa a tsawon wannan lokaci, kuma ranaku bakwai ne suke bayar da mako, a inda makonni hudu suke bayar da wata sannan watanni goma sha biyu su bada shekara.