Mako
Appearance
|
unit of time (en) | |
|
| |
| Bayanai | |
| Ƙaramin ɓangare na |
heptad (en) |
| Bangare na | wata |
| Unit symbol (en) | u |
| Auna yawan jiki | tsawon lokaci |
| Subdivision of this unit (en) | rana |


Mako wasu na kiranta da Sati mako na nufin jerin kwanakin ranaku bakwai da ake dasu masu zagaye a kullun, wanda idan aka Samu zagayowan Mako hudu shike bada wata daya.