Rana (lokaci)
Appearance
|
unit of time (en) | |
|
| |
| Bayanai | |
| Ƙaramin ɓangare na | tsawon lokaci |
| Bangare na | mako |
| Auna yawan jiki | tsawon lokaci |
| Subdivision of this unit (en) | awa, sa'a |



Rana ko jam'i Ranaku suna ne na duk rana ɗaya dake a kullum, wanda suke haɗa mako. Akwai adadin (rana) ku guda bakwai a cikin mako ko sati.[1][2][3]
Ranakun Sati
[gyara sashe | gyara masomin]| Lamba | Rana |
|---|---|
| 1 | Lahadi |
| 2 | Litinin |
| 3 | Talata |
| 4 | Laraba |
| 5 | Alhamis |
| 6 | Juma'a |
| 7 | Asabar |
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Weisstein, Eric W. (2007). "Day". Retrieved 2011-05-31.
- ↑ Weisstein, Eric W. (2007). "Solar Day". Retrieved 2011-05-31.
- ↑ BIPM (2014) [2006]. "Unit of time (second)". SI Brochure (8th ed.). Archived from the original on 2019-03-25. Retrieved 2021-03-28.