Lahadi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Lahadi
day of the week
subclass ofrana, ranar hutu Gyara
bangare naweekend Gyara
MabiyiAsabar Gyara
followed byLitinin Gyara
codeA Gyara
series ordinal7, 1 Gyara

Lahadi rana ce daga cikin ranakun mako, itace rana ta farko da mako ke farawa da ita, ranar Lahadi nadaya daga cikin ranakun da ake gabatar da hutun aikin gwamnati a mafiya yawan kasashen duniya har da Nijeriya. Daga ita sai ranar Litinin, gabanin ta kuma ranar Asabar.