Litinin
Appearance
Litinin | |
---|---|
day of the week (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | non-holiday (en) |
Bangare na | mako |
Suna saboda | Lahadi, Ɗaya, biyu da Wata |
Mabiyi | Lahadi |
Ta biyo baya | Talata |
Hashtag (en) | MondayMotivation, Mondayvibes, MondayThoughts da Monday |
Code (en) | G |
Series ordinal (en) | 1 da 2 |
Litinin rana ce daga cikin ranakun mako. Daga ita sai ranar Talata, gabaninta kuma ranar Lahadi kuma ta kasance a mafiya yawan ƙasashen ita ce ranar farko na mako da ayyukan gwamnati da makarantu ke somawa Wanda ake ma laƙabi da tushen aiki.
A al'adar Bahaushe, idan an haifi namiji a ranar Litinin ana masa laƙabi da Ɗanliti ko Tanimu idan kuma mace ce, sai a kirata da Attine ko tine Tani[1].