Jump to content

Wata

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Wata 
Observation (en) Fassara
Distance from Earth (en) Fassara 385,000.5 km, 356,565 km da 406,464 km
Apparent magnitude (en) Fassara −12.74
Parent astronomical body (en) Fassara Duniya
Suna saboda Haske
Orbit (en) Fassara
Apoapsis (en) Fassara 405,500 km
Periapsis (en) Fassara 363,300 km
Semi-major axis of an orbit (en) Fassara 384,400 km
Orbital eccentricity (en) Fassara 0.0567
Orbital period (en) Fassara 27.321661 Rana
Synodic period (en) Fassara 29.530589 Rana
Orbital inclination (en) Fassara 5.145 °
Physics (en) Fassara
Radius (en) Fassara 1,737.1 km
Diameter (en) Fassara 3,476.2 km
Flatness (en) Fassara 0.00125
Yawan fili 37,930,000 km²
Volume (en) Fassara 21,968,000,000 m³
Nauyi 73.4767 Yg
Density (en) Fassara 3.344 g/cm³
Effective temperature (en) Fassara 95 K
390 K
Albedo (en) Fassara 0.136
Farawa 4,527 million years BCE
sabon wata
Sabon wata da tauraruwa a sararin samaniya
wata a sama mai cikakken girma ba saboba
taswira wata

Wata: (alama ce: ☾) babbar fitilla ce wadda Allah madaukakin sarki ya halitta daga cikin gungun taurarin da ke a sararin subuhana ai girma, ya sanya ta zama fitilar da ke haskaka sararin duniya yayin da duhu ya baibaye sararin samaniya. Akan ce idan rana ta fito tafin hannu bai iya kareta.

Ta ina wata yake samo haskensa[gyara sashe | gyara masomin]

Cikakken hoton wata

Hakika kamar yadda binciken masana ilimin kimiyya ya tabbatar da cewa wata ya na samun hassa ne daga hasken rana wato abin da ake kira reflection a turance.