Rana

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
 hoton rana
Wannan hoton rana kenan a sararin samaniya.

Rana Wata babbar fitila ce da Allah madaukakin sarki ya halicceta sannan ya sanyata ta zama fitilar dake haskaka sararin subuhana gaba daya, a takaice dai rana itace ke haskaka gaba dayan Duniyoyi guda tara dake cikin falaki gaba daya duniyoyin suna zagaye rana a bisa kudirar Ubangiji. shi yasa mu duniyarmu take daukar har tsawon kwanaki 360 kafin ta gama zagaye rana, hakan nan kowacce duniya akwai adadin kwanakin datake dauka kafin ta gama zagaye rana.


 duniyoyi tara
Yadda duniyoyi suke zagaye rana a cikin falaki (Galaxy).

Rana itace fitila mafi girma acikin sararin samaniya itace ke samar da haske mafi karfi.