Wuta
![]() | |
---|---|
| |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na |
physical phenomenon (en) ![]() ![]() |
Amfani |
roasting (en) ![]() |
Has cause (en) ![]() |
combustion (en) ![]() |
Yana haddasa |
thermal energy (en) ![]() |
Immediate cause of (en) ![]() |
burn (en) ![]() |
Has quality (en) ![]() | zafi |


Wuta wannan kalmar na nufin wani abu ja wanda yake iya ƙona mutum. Ana dafa abinci dashi. Ita wuta ana samunta daga haɗa dutse guda biyu, wanda mafi yawan haka Mutanen da ne suke haka.[1] A wannan zamanin da wani abu wanda ake kira da ashana watau da turanci Matches.
Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]
- ↑ Paul, Newman; Roxana Ma, Newman (1977). Modern Hausa-English dictionary. University Press Plc Ibadan. ISBN 0195753038.