Duniyoyi

Daga Wikipedia
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema

A cikin sararin samaniya akwai duniyoyi masu tarin yawa, Allah ne kadai ya san iya adadinsu, har duniyar mu tana daya daga cikin wadannan duniyoyi, amma a bisa binciken masana ilimin kimiyya sun gano duniyoyi tara kacal wadanda ake kira (9 planets) a turance.

 duniyoyi tara
Wadannan sune duniyoyi tara da yadda kowacce duniya take zagaye rana acikin falaki