Tauraro
![]() | |
---|---|
astronomical object type (en) ![]() | |
![]() | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na |
astronomical object (en) ![]() ![]() |
Bangare na |
star system (en) ![]() |
Karatun ta |
astronomy (en) ![]() |
Has quality (en) ![]() |
stellar surface (en) ![]() ![]() ![]() |
Model item (en) ![]() |
UY Scuti (en) ![]() ![]() ![]() |
Tauraro da yawa Taurari, wata halitta ce da ke tattare da nau'ukan ababe masu tsananin haske wanda suke tare da ita. Taurari nada nisan gaske tsakaninsu da duniya, tauraron da shi ne mafi kusa da duniya, ita ce rana. Yawancin taurari ido na ganinsu da daddare, amma akasarinsu ba'a ganinsu saboda nisan da suke da shi.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.