Fitila
Jump to navigation
Jump to search
![]() | |
---|---|
![]() | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na |
Fitila da lighting device (en) ![]() |
Fitila wata abace wacce aka yita da karfe, ana amfani da ita wajen haskaka guri, daki dadai sauransu musamman mutanen kauye.
Asali da tarihi[gyara sashe | Gyara masomin]
Siffar fitila[gyara sashe | Gyara masomin]
Fitila dai tana da kwai wato (glass) kasanta kuma akwai Karamin tulu (tank) wanda ake zuba Mata kalanzir (kerosene) wanda ta tsakiyarta akwai lagwani wanda ke tsotso kalanzir domin samar da hasken wutar fitila.