Jump to content

Talata

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Talata
day of the week (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na Rana da non-holiday (en) Fassara
Mabiyi Litinin
Ta biyo baya Laraba
Hashtag (en) Fassara HappyTuesday, tuesdayvibe da TuesdayMotivation
Code (en) Fassara F
Series ordinal (en) Fassara 2 da 3

Talata da turanci Tuesday rana ce ta biyu Daga cikin ranakun mako. Daga ita sai ranar Laraba, gabaninta kuma ranar Litinin idan aka Haifi mutum watau namiji a wannan rana ana kiransa da ɗan tani mace kuma ana mata laƙabi da talatu ko talatuwa.kuma itace rana ta biyu Wadda ake zuwa aiki ko makarantan boko.