Laraba

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search

Laraba rana ce daga cikin ranakun mako guda bakwai. Daga ita sai ranar Alhamis, gabaninta kuma ranar Talata, ranar Laraba na daga cikin ranakun tsakiyan mako.