Sahabi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Sahabi

Sahabi guda daya, dayawa Sahabbai. Sahabi shine duk wani mutumin daya ya rayu tare da Manzon Allah Muhammad tsira da aminci su tabbata agare shi, yakasance musulmi kuma ya yarda da shi. Bayan Sahabbai duk wadanda suka rayu dasu, amma basuga Manzon Allah ba su akekira da Tabi'ai

Manyan Sahabbai 10 Da aka masu bishara da Aljannah[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. Abubakr As-Saddiq
  2. Umar bin Khaddab
  3. Uthman bin Affan
  4. Aliyu bin Abi-talib
  5. Abu Ubaidah bin Jarrah
  6. Abdur-Rahman bin Awf
  7. Zaid bin Thabit
  8. Sa'ad bin Abi Waqas