Sahabbai Mata

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sahabbai Mata

Sahabbai Mata sune matan da suka ga Annabi Muhammad (S A W) kuma sukayi Imani Dashi. Kuma bayansa basu kafurta ba

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]