Rayuwar ƙarƙara

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Rayuwar ƙarƙara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na property (en) Fassara
Facet of (en) Fassara Countryside da rural society (en) Fassara
Hannun riga da urbanity (en) Fassara
rayuwar karkara

Rayuwar karkara dai rayuwa ce ta takaitattun mutane ba kamar wa'inda suke a al'ƙarya ba, rayuwar karkara rayuwa ce wacce take cike da saukin rayuwa domin bata kai wahalar irin ta al'ƙarya ba, a karkara mutane na gudanar da rayuwar su kusan a tare saboda galibin su yan'uwan juna ne. [1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]