Aliyu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search

Aliyu duka suna ne da sunan mahaifi. Fitattun mutane masu sunan sune kamar haka:

Sunan da aka ba:[gyara sashe | Gyara masomin]

 • Aliyu Abubakar, dan siyasan Najeriya
 • Aliyu Abubakar (dan kwallon) (an haife shi a shekara ta 1996), dan wasan kwallon kafa ta Najeriya
 • Aliyu Attah, jami’in ‘yan sandan Nijeriya
 • Aliyu Babba (ya mutu a 1926), Sarkin Kano
 • Aliyu Bawa (an haife shi a shekara ta 1991), ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta Nijeriya
 • Aliyu Doma (an haife shi a 1942), ɗan siyasan Nijeriya
 • Aliyu Ibrahim, dan kwallon Najeriya
 • Aliyu Kama (an haife shi a 1949), janar din Najeriya
 • Aliyu Mohammed Gusau (an haife shi a 1943), hafsan sojojin Nijeriya
 • Aliyu Mai-Bornu (1919-1970), masanin tattalin arzikin Nijeriya
 • Aliyu Musa (an haife shi a shekara ta 1957), ɗan siyasan Nijeriya
 • Aliyu Obaje (1920–22), basaraken gargajiyar Najeriya
 • Aliyu Okechukwu (an haife shi a 1995), dan wasan kwallon kafa ta Najeriya
 • Aliyu Modibbo Umar (an haife shi a 1958), ɗan siyasan Nijeriya
 • Aliyu Magatakarda Wamakko (an haife shi a 1953), ɗan siyasan Nijeriya

Sunan mahaifi[gyara sashe | Gyara masomin]

 • Abdullahi Aliyu, ma'aikacin gwamnatin Najeriya
 • Akilu Aliyu (1918–1999), mawaƙin Nijeriya, marubuci, masani kuma ɗan siyasa
 • Dabo Aliyu (an haife shi a 1947), ɗan siyasan Nijeriya
 • Hadiza Aliyu (an haife ta a shekara ta 1989), ’yar wasan kwaikwayo ta Nijeriya
 • Ibrahim Aliyu, janar din najeriya
 • Mohammed Goyi Aliyu (an haife shi a shekara ta 1993), ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta Nijeriya
 • Mu'azu Babangida Aliyu (an haife shi a 1955), ɗan siyasan Nijeriya
 • Nasiru Aliyu (an haife shi a shekara ta 1990), ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta Nijeriya