Aliyu Bawa
Aliyu Bawa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Sokoto, 10 ga Faburairu, 1991 (33 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Ataka |
Aliyu Bawa(An haife shi ranar 10 ga watan Fabrairun shekara ta 1991), ya kasan ce shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Najeriya wanda ke taka leda a ƙwallon ƙafa ga Akwa United F.C.
Bayyanannun wasannin kulob da kwallaye
[gyara sashe | gyara masomin]An lasafta shi ne don gasar cikin gida kuma dai-dai yake da na ranar 15 ga watan Nuwamba shekara ta 2015 Ca Wasan kasa da kwallaye dai-dai ya zuwa 10 ga watan Disamba shekara ta 2011. Kulab din club
Farkon Aikinsa
[gyara sashe | gyara masomin]Bawa ya fara aikin samartaka tare da Elcruzero Football Academy Kaduna.
El-Kanemi Jarumai F.C. a shekara ta (2008 zuwa 2009) Tace A kakar wasanni ta shekara 2008 zuwa 2009, ya koma El-Kanemi Warriors F.C. na Maiduguri, yana kwantiragin shekara daya tare da su wanda ya bashi damar buga wasa 23 kuma ya zira kwallaye 11 ga ƙungiyar NPFL.
Kano Pillars F.C. (2009 zuwa 2010) Bayan kyakkyawan yanayi tare da El-Kanemi Warriors F.C. ya dauki hankalin Kano Pillars F.C. kuma an bashi kwantiragin shekara daya akan kudin da ba'a bayyana ba. Ya buga wasanni 18 sannan ya zura kwallaye 7 a ragan kungiyar kwallon kafan Najeriya.
Sahel SC (2010 zuwa 2011) A kakar wasanni ta shekara 2010 zuwa 2011, Bawa ya koma kungiyar Sahel SC a gasar Premier ta kasar a kwantiragin shekara daya inda ya buga wasanni 20 sannan ya zura kwallaye 14 wanda hakan ke nuna mafi kyawu a kakar sa.
Union Douala (2011 zuwa 2012) A cikin kakar wasanni 2011 zuwa 2012, ya koma Kamaru don sanya hannu kan kwantiragin shekara daya bayan ya amince da ka'idoji da sharuddan da ke tare da fitaccen bangare daya na Douala, ya buga wasanni 14, ya ci kwallaye 11.
Kwalejin Wasannin Wasannin Yong (2012 zuwa 2013) A cikin kakar wasanni ta 2012 zuwa 2013 ya koma wata Kwalejin Wasanni ta Elite One Yong a Kamaru a kwantiragin shekara daya inda ya ci kwallaye 13 a wasanni 22.
Gombe United (2013 zuwa 2014) Tace A kakar wasanni ta shekara 2013 zuwa 2014, ya dawo gida Najeriya bayan ya amince da sharuddan da aka gindaya ma kungiyar kwallon kafa ta Gombe United F.C.
Akwa United (2014 zuwa 2016) A cikin kakar wasanni ta 2014 zuwa 2015, ya sanya hannu kan yarjejeniyar shekara guda tare da kungiyar kwallon kafa ta Najeriya ta Akwa United F.C. ya buga wasanni 15 don cin kwallaye4. A ranar 6 ga watan Janairun shekara ta 2016. Aliyu ya tsawaita kwantiragin shekara daya da kungiyar kwallon kafa ta kwararru ta Najeriya ta Akwa United F.C. yin wasanni 22 a gare su, kwallaye 12.