dan wasan kwallon kafa: Yana nufin mutum mai lasisin buga kwallo a fadin duniya ko kuma a farfajiyar yankin da yake bugawa, ko kuma mutumin da yake bugawa domin samun lasisin zama dan kwallo, dan kwallo na da matukar zimma ta yadda ya kasance mai atisayi tukuru domin ganin cewa ya samu rashin gajiyan buga kwallon. 'Yan kwallo kuma sun karkasu gida daban-daban a cikin fili yayin buga kwallo kamar haka.
Mai tsaron ragaƘungiyar piersMai tsaran gida(G.K)
Mai kare gida(D.F)
Mai sarrafa tsakiya(M.D.F)
Mai kai hari (C.F)
Kowanne dan kwallo a filin kwallo na tsayawa ne tsayin daka domin ganin cewa ya aikata aikin shi domin samar da kuma ingantacciyar nasara ga ilahirin tawagar tasu.[1]