Kano Pillars F.C.
Appearance
Kano Pillars F.C. | |
---|---|
| |
Bayanai | |
Iri | ƙungiyar ƙwallon ƙafa |
Ƙasa | Najeriya |
Laƙabi | Sai masu gida |
Mulki | |
Hedkwata | Kano |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 1990 |
kanopillars.com |
Kano Pillars Football Club ta kasance kungiyar kwallon kafa ce dake a Jihar Kano, Najeriya. Suna buga wasanni a babban rukunin gasar wasannin Najeriya, Najeriya Premier League. Suna gudanar da wasannin a filin wasa na Sani Abacha Stadium. An kafa Kano Pillars FC a shekarar 1990, a wannan shekarar ne aka fara gudanar da professional association football league a Najeriya. Kungiyar takasance bisanin kafata, gamayyar kananan kungiyar koyar da wasanni ne a Jihar Kano suka hadu suka haifar da Kano Pillars FC.