Aliyu Kama
Aliyu Kama | |||
---|---|---|---|
ga Yuli, 1988 - ga Augusta, 1990 ← Lawrence Onoja - Joshua Madaki → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | 15 ga Yuni, 1949 (75 shekaru) | ||
ƙasa | Najeriya | ||
Harshen uwa | Hausa | ||
Karatu | |||
Harsuna |
Turanci Hausa Pidgin na Najeriya | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa | ||
Digiri | Janar |
Aliyu Adu Umar Kama wanda aka fi sani da Aliyu Kama (an haife shi a 15 ga watan Yuli,1949)[1] ya kasance gwamna a jahar Plateau (jiha), Najeriya daga watan Yulin shekarar 1988 zuwa watan Agusta 1990 a lokacin mulkin soja na janar Ibrahim Babangida .
Farkon rayuwa da ilimi
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Aliyu Kama a karamar hukumar Hong (Nijeriya) , a jihar Adamawa dan asalin kabilan Kilba. Ya halarci Makarantar sakandari ta Gwamnati dake, Yola ta Arewa (1693-1968), ya kuma halarci makarantar horar da sojoji dake Kaduna (jiha) (1969-1972) da Army School of supply and transport, Ibadan, (1972).[2]
Siyasa
[gyara sashe | gyara masomin]Kama ya kasance dan takarar gwamna a Jihar Adamawa, Karkashin jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), a zaɓen shekarar 2007. [3] A shekara ta 2009 yana daga cikin masu neman a samar da jihar Amana da za'a cira daga jihar Adamawa.[4] A watan Yuli shekarar 2009, ya kasance Ciyaman na hukumar board of Federal Superphosphate Fertilizer company, Kaduna.[5]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ https://www.bing.com/ck/a?!&&p=a65e826d95ea182aJmltdHM9MTcxOTEwMDgwMCZpZ3VpZD0yNDE5NGEyMS03NTBiLTZiYjItMzNmMi01ZTg1NzRhMTZhMTkmaW5zaWQ9NTIwNg&ptn=3&ver=2&hsh=3&fclid=24194a21-750b-6bb2-33f2-5e8574a16a19&psq=Aliyu+Adu+Umar+Kama&u=a1aHR0cHM6Ly93d3cuYmlvZ3JhcGhpZXMubmV0L2Jpb2dyYXBoeS9hbGl5dS1rYW1hL20vMGMwMDdjbA&ntb=1
- ↑ Sen Luka Gwom Zangabadt (1993). Plateau State political and administrative system: a historical analysis. Fab Education Books. p. 16. ISBN 978-2023-97-3.
- ↑ Umar Yusuf (21 December 2005). "2007: PDP Assures 13 Guber Aspirants of Equal Treatment in Adamawa". Vanguard. Retrieved 30 May 2010.
- ↑ Edward Wabundani (7 January 2009). "Amana - a State Based On Trust". Daily Trust. Retrieved 30 May 2010.
- ↑ Yunus Abdulhamid (25 June 2009). "FG orders N6bn worth of fertilizer from FSFC". Daily Trust. Retrieved 30 May 2010. [dead link]