Yola ta Arewa
![]() | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jiha | Jihar Adamawa |
Yola ta Arewa karamar hukuma ce dake Jihar Adamawa, Nijeriya. Ita akekira da Jimeta musamman ga mazauna garin. Sabuwar gari ce dake waje-wajen Yola (Yola ta Kudu) tsohuwar garin.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.