. Gajeren zance na tarihin Ibadan cikin yaren Ibadan daga ɗan asali harshen.
Ibadan birni ne, da ke a jihar Oyo, a ƙasar Nijeriya. Shi ne babban birnin jihar Oyo, bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2006. Jimillar mutane 2,559,853 (miliyon biyu da dubu dari biyar da hamsin da takwas da dari takwas da hamsin da uku). An kuma gina birnin Ibadan a farkon karni na sha tara.