Aliyu Attah
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | Jihar Adamawa, |
| ƙasa | Najeriya |
| Harshen uwa | Hausa |
| Karatu | |
| Harsuna |
Turanci Hausa Pidgin na Najeriya |
| Sana'a | |
Aliyu Atta ɗan sandan Najeriya ne kuma tsohon babban sufeton ƴan sandan Najeriya. An naɗa shi a cikin shekarar 1990 don ya gaji Muhammadu Gambo Jimeta sannan Ibrahim Coomassie ya gaje shi a cikin shekarar 1993.[1][2]