Aliyu Abubakar (Dan kwallo)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Aliyu Abubakar (Dan kwallo)
Rayuwa
Haihuwa Lagos, 15 ga Yuni, 1996 (27 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Nigeria national under-17 football team (en) Fassara2013-201350
F.C. Ashdod (en) Fassara2015-201510
CA Bizertine (en) Fassara2016-201630
Kuopion Palloseura (en) Fassara2016-2016250
FC Dila Gori (en) Fassara2017-2017190
Palloseura Kemi Kings (en) Fassaraga Afirilu, 2018-ga Yuli, 2018131
FC Slutsk (en) Fassaraga Yuli, 2018-ga Yuli, 2019230
FC Olimpik Donetsk (en) Fassaraga Yuli, 2019-Nuwamba, 201920
FC Shakhter Karagandy (en) Fassaraga Janairu, 2020-ga Yuli, 202010
FC Okzhetpes (en) Fassaraga Yuli, 2020-Disamba 2020110
FC Zhetysu (en) Fassaraga Maris, 2021-ga Yuni, 202130
FK Radnik Hadžići (en) FassaraSatumba 2022-ga Maris, 2023
Q115254587 Fassaraga Maris, 2023-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Lamban wasa 25
Nauyi 80 kg
Tsayi 192 cm

Aliyu Audu Abubakar (an haife shi a ranar 15 ga watan Yunin shekara ta 1996), shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafan yashi a Nijeriya wanda ke taka leda a matsayin Dan wasan tsakiya.

Haihuwa[gyara sashe | gyara masomin]

Ayyuka[gyara sashe | gyara masomin]

Kulab[gyara sashe | gyara masomin]

A watan Disambar shekara ta 2014, Abubakar ya sanya hannu kan kwantiragin shekaru uku tare da Ashdod, kafin barin kulob din sakamakon faduwarsu a karshen kakar shekara ta 2014-15. Bayan sakinsa daga Ashdod, an alakanta Abubakar da komawa wata kungiyar Serie A da ba a bayyana sunan ta ba. A watan Maris na shekara ta 2016, Abubakar ya sanya hannu kan kwantiragin shekara 1 daya da KuPS, bayan nasarar da aka samu a shari’ar, sannan shekara guda bayan haka, a watan Fabrairun shekara ta 2017, Abubakar ya sanya hannu kan Dila Gori.

A watan Afrilun shekara ta 2018, Aliyu ya koma PS Kemi a Veikkausliiga.

A 5 ga watan Fabrairun shekara ta 2020, Shakhter Karagandy ya ba da sanarwar sanya hannu kan Abubakar.[1][2][3][4][5][6]

Kididdigar aiki[gyara sashe | gyara masomin]

As of match played 21 June 2018[7]
Bayyanar da kwallaye ta ƙungiyar, kakar wasa da kuma gasa
Kulab Lokaci League Kofin Kasa Kofin League Nahiya Sauran Jimla
Rabuwa Ayyuka Goals Ayyuka Goals Ayyuka Goals Ayyuka Goals Ayyuka Goals Ayyuka Goals
KuPS 2016 Veikkausliiga 25 0 1 0 0 0 - - 26 0
Dila Gori 2017 Erovnuli Liga 19 0 2 0 - - - 21 0
PS Kemi 2018 Veikkausliiga 10 0 0 0 - - - 10 0
Jimlar aiki 54 0 3 0 0 0 - - - - 57 0

Daraja[gyara sashe | gyara masomin]

Nijeriya U17

  • FIFA U-17 World Cup : 2013

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Abubakar Thrilled To Have Signed For Ashdod". sl10.ng. SL10. 26 December 2014. Retrieved 26 April 2017.
  2. "Ex – Golden Eaglets Star Aliyu Abubakar Chased By Serie A Club". allnigeriasoccer.com. All Nigeria Soccer. 27 December 2015. Retrieved 26 April 2017.
  3. "Done Deal : KuPS Bring In Ex-Golden Eaglets Star Abubakar Aliyu". allnigeriasoccer.com. All Nigeria Soccer. 27 March 2016. Retrieved 26 April 2017.
  4. "Official: Ex Nigeria U-17 Star Aliyu Abubakar Joins FC DILA Of Georgia". owngoalnigeria.com. Own Goal Nigeria. 13 February 2017. Archived from the original on 27 April 2017. Retrieved 26 April 2017.
  5. "ALIYU ABUBAKAR SIIRTYY PS KEMIIN". pskemi.fi. ps kemi. 13 April 2018. Archived from the original on 14 April 2018. Retrieved 13 April 2018.
  6. "ОФИЦИАЛЬНО: АЛИЮ АБУБАКАР – ИГРОК ФК ШАХТЕР". shakhter.kz/ (in Russian). FC Shakhter Karagandy. 5 February 2020. Retrieved 5 February 2020.CS1 maint: unrecognized language (link)[permanent dead link]
  7. "A.Abubakar". soccerway.com. Soccerway. Retrieved 25 April 2017.

Hanyoyin haɗin waje[gyara sashe | gyara masomin]