Gusau

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Gusau
karamar hukumar Nijeriya
ƙasaNajeriya Gyara
babban birninZamfara Gyara
located in the administrative territorial entityZamfara Gyara
coordinate location12°10′0″N 6°40′0″E Gyara
office held by head of governmentChairman of Gusau local government Gyara
majalisar zartarwasupervisory councillors of Gusau local government Gyara
legislative bodyGusau legislative council Gyara
located in time zoneUTC+01:00 Gyara

Gusau birni ne da ke a jihar Zamfara, a ƙasar Nijeriya. Shi ne babban birnin jihar Zamfara. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2006, akwai jimilar mutane 383,162 (dubu dari uku da tamanin da uku da dari ɗaya da sittin da biyu).