Matakan Sayyidina Ali R.A shekara 1400 baya. Imam Ali ShrineSahabin Manzon Allah Abbas lbn Ali
Ali, Alī ibn Abī Ṭālib (Larabci: علي, Ya rayu daga 15 ga watan Satumba shekarar 601 zuwa 29 ga watan Yanin shekarar 661) Ɗan uwan Manzon Allah ne Muhammad.
Yayi Halifanci daga shekara ta 656 zuwa shekarar 661, amma yan shi'a na ganin shi kaɗai yagaji Manzon Allah. Shine Halifanci na hudu a musulunci, yayi mulki daga shekara ta 656 zuwa shekarar 661, yagaji Sayyidina Uthman bin Affan wanda yagaje shi ɗan sa Hasan ibn Ali (Na farko daga Imamai ɗin 'yan Shia goma sha biyu, akan bin 'yan shia Zaydi, da Nizari Ismaili).
An haife shi
15 ga watan Satumban shekarar 601 (13 Rajab 21 BH
Ka'bah, Makkah, Hijaz, Saudiya
Yarasu
29 ga watan yunin shekarar 661 (21 Ramadan AH 40)
(Shekarar sa 59) a garin
Kufa, Iraq, Rashidun Empire
Wanda yakashe shi, Abdur Rahman ibne Muljim
An birne shi a
Masallacin Imam Ali, Najaf, Iraq
Matayansa;
Fatimah,
Umamah bint Zainab,
Umm ul-Banin
Leila bint Masoud,
Asma bint Umays,
Khawlah bint Ali bin Abu talib.
Ɗan kabilar (Banu Hashim Bakuraishe)
Mahaifinsa;
Abu Talib ibn 'Abd al-Muttalib
Mahaifiyarsa;
Fatimah bint Asad.