Aliyu Ibn Abi ɗalib

Ali, Alī ibn Abī Ṭālib (Larabci: علي, translit. Yarayu daga 15 Satumba 601 zuwa 29 Yanuar 661) Ɗan uwan Manzon Allah ne Muhammad.
Halifanci[gyara sashe | gyara masomin]
Yayi Halifanci daga shekara ta 656 zuwa 661, amma yan shi'a na ganin shikadai yagaji Manzon Allah. Shine Halifanci na hudu a musulunci, ya mulki daga shekara ta 656 zuwa 661, yagaji Sayyidina Uthman bin Affan wanda yagaje shi dansa Hasan ibn Ali (Na farko daga Imamai ɗin 'yan Shia goma sha biyu, akan bin 'yan shia Zaydi, da Nizari Ismaili).
Haihuwa[gyara sashe | gyara masomin]
An haife shi 15 Satumba 601 (13 Rajab 21 BH Ka'bah, Makkah, Hijaz, Saudiya Yarasu 29 Yanuar 661 (21 Ramadan AH 40) (Shekararsa 59) a garin Kufa, Iraq, Rashidun Empire Wanda yakashe shi, Abdur Rahman ibne Muljim An birne shi a Masallacin Imam Ali, Najaf, Iraq Matayansa; Fatimah, Umamah bint Zainab, Umm ul-Banin Leila bint Masoud, Asma bint Umays, Khawlah bint Ali bin Abu talib.
Dan kabilar (Banu Hashim Bakuraishe) Mahaifinsa; Abu Talib ibn 'Abd al-Muttalib Mahaifiyarsa; Fatimah bint Asad.