Mu'awiya
Jump to navigation
Jump to search
![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
![]() | |||||
661 - 680 - Yazid I (en) ![]()
639 - 661 ← Abu Ubaidah ibn al-Jarrah - Al-Dahhak ibn Qays al-Fihri (en) ![]() | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | Makkah, 603 (Gregorian) | ||||
ƙasa |
Khulafa'hur-Rashidun Umayyad Caliphate (en) ![]() | ||||
ƙungiyar ƙabila | Larabawa | ||||
Mutuwa | Damascus, 18 ga Afirilu, 680 (Gregorian) | ||||
Makwanci | Damascus | ||||
Yan'uwa | |||||
Mahaifi | Abu Sufyan ibn Harb | ||||
Mahaifiya | Hind bint Utbah | ||||
Abokiyar zama |
Maisun bint Bahdal (en) ![]() | ||||
Yara |
view
| ||||
Siblings |
view
| ||||
Ƙabila |
Umayyad dynasty (en) ![]() | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa da marubuci | ||||
Imani | |||||
Addini | Musulunci |
Mu'awiya dan abu sufyan Muawiyah I (Ajami: معاوية بن أبي سفيان, Rayuwa. 602 – 26 April 680) ya kasance daya daga cikin sahabbabn Annabi Muhammad S.A.W, kafain Addini yayi karfi ya kasance kafiri, shine wanda ya samar da Daular Umaydiyya shine kalifa na farko a Daular. Muawiyah da mahaifinsa Abu sufyan sun kasance a farkon musulunci sana takun saka da Musulunci. An bashi kalifanci a zamanin kalifa Abubakar (shekarar. 632–634)