Abu Talib
Appearance
Abu talib bin abdulmutalib, sunansa abdul manaf,yakasance baffan annabi sallallahu alaihi wasallam, Ku ma mai bashi kariya daga cutarwar kuraishawa, har zuwa rasuwar sa, a shekara ta goma bayan fara da awar manzon Allah s a w.Annabi ya ambaci shekarar rasuwarsa, da shekarar bakin ciki,saboda ya rasa masu bashi kariya,baffansa abu talib da kuma matar sa khadija yar kuwailadu.