Hasan Ibn Ali Bin Abutalib jikan manzon Allah ne, Allah ya yarda dashi, Dan Nana Fatima bint Muhammad (SAW), uwargidan Aliyu bin Abutalib, dan'uwansa shi AlHusain Ibn Ali bin Abutalib wanda Shi'a ke darajawa a matsayin daya daga cikin Imamai dinsu na farko.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.