Jump to content

Abubakar bin Hasan bin Ali

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abubakar bin Hasan bin Ali
Rayuwa
Haihuwa 647
ƙasa Umayyad Caliphate (en) Fassara
Mutuwa Karbala, 680
Yanayin mutuwa death in battle (en) Fassara (killed in action (en) Fassara)
Ƴan uwa
Mahaifi Alhasan dan Ali
Ahali Fatimah bint al-Hasan (en) Fassara, Qasim ibn Hasan (en) Fassara, Talha ibn Hasan (en) Fassara, Husayn ibn al-Hasan ibn ʿAly (en) Fassara, Hassan Al Muthanna (en) Fassara da Zayd ibn Al-Hasan (en) Fassara
Karatu
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a Soja
Aikin soja
Ya faɗaci Yaƙin Karbala
Imani
Addini Musulunci

Abubakar bn al-Hasan bn Ali (Larabci: أبو بكر بن الحسن بن علي‎) ya kasance ɗan Hasan bn Ali ne. Ya je garin Karbala tare da baffansa Husaini bn Ali, kuma an kashe shi a yakin Karbala a ranar Ashura.

Zuri'a[gyara sashe | gyara masomin]

Abubakar ɗan Hasan bn Ali ne.[1][2] Wasu na ganin cewa shi da ɗan uwansa Qasim dukkan su ‘ya’yan Ramla ne. [3]

A ranar Ashura[gyara sashe | gyara masomin]

Abu al-Faraj yana ganin shahadar Abubakar ta faru ne kafin ta Qasim. Abu al-Faraj ya ruwaito daga Al-Mada’ini, wanda ta hanyar isnadinsa na masu watsa labarai ya ruwaito daga Abu Mikhnaf, kuma daga Sulayman bin Rashid cewa Abubakar ya yi shahada ne da wata kibiya da Abd Allah bn Uqba al-Ghanawi ya harba. Amma Al-Tabari, Ibn Athir, Shaikh Mufid da wasunsu sun ruwaito shahadarsa ta faru ne bayan ta Qasim.

An ambaci sunan Abubakar a cikin Ziyaratul Nahiya al-Muqaddasa da Ziyarat Rajabiyya kuma an tsine wa wanda ya kashe shi. [4]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Abu al-Faraj al-Isfahani. Maqātil aṭ-Ṭālibīyīn. p. 92.
  2. Tarih-i Tabari (January 1968). tarikh al-umam wa-al-muluk. 5. p. 468.
  3. Ibṣār al-ʻayn fī inṣār al-Ḥusayn. Najaf, Iraq: al-Maṭbaʻah al-Ḥaydarīyah. 1922. p. 72.
  4. Sayyed Ibn Tawus. al-Iqbal li salih al-a'mal. p. 574.